The Therapist
Appearance
The Therapist | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2021 |
Asalin suna | The Therapist |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) , direct-to-video (en) da downloadable content (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Harshe | Turanci |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Kayode Kasum |
'yan wasa | |
Kintato | |
Narrative location (en) | Najeriya |
External links | |
Specialized websites
|
The Therapist fim ɗin wasan kwaikwayo ne na Najeriya na 2021 wanda Kayode Kasum ya ba da umarni.[1] Fim ɗin ya haɗa da Rita Dominic, Michelle Dede, Toyin Abraham a cikin manyan ayyuka. An saki fim ɗin a ranar 26 ga Maris 2021.[2]
Taƙaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Labarin ya samo asali ne daga wata mata da ta rasa jin daɗin rayuwarta bayan ta yi aure kuma a karshe ta samu rabuwar aure daga mijinta wanda ya zalunce ta. Sannan ta ba da taimako na son rai ga sauran mata a cikin al'umma wadanda kuma suke neman a raba aurensu daga mazajensu marasa aminci.[3][4]
Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Rita Dominic
- Michelle Dede
- Toyin Ibrahim
- Shafi Bello
- Tope Tedela
- Anthony Monjaro
- Saeed Balogun
- Ina Icha
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Watch the official trailer for 'The Therapist' starring Rita Dominic, Chidi Mokeme, Anthony Monjaro". Pulse Nigeria (in Turanci). 2021-03-02. Retrieved 2021-04-05.
- ↑ "Rita Dominic is a woman on a quest in 'The Therapist' directed by Kayode Kasum [Teaser]". Pulse Nigeria (in Turanci). 2021-02-12. Retrieved 2021-04-05.
- ↑ Adekanye, Modupeoluwa (2021-02-12). "Genesis Pictures Sets To Release "The Therapist" On 26th Of March". m.guardian.ng. Retrieved 2021-04-05.
- ↑ "'Ponzi', 'La Femme Anjola', here is a list of Nigerian movies coming to cinemas in March". Pulse Nigeria (in Turanci). 2021-02-22. Retrieved 2021-04-05.