Jump to content

The Unknown Saint

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Unknown Saint
Asali
Lokacin bugawa 2019
Asalin harshe Moroccan Darija (en) Fassara
Ƙasar asali Faransa, Moroko da Qatar
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara, comedy film (en) Fassara da black comedy film (en) Fassara
During 100 Dakika
Filming location Agafay Desert (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Alaa Eddine Aljem
Marubin wasannin kwaykwayo Alaa Eddine Aljem
'yan wasa
Samar
Editan fim Lilian Corbeille (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Amine Bouhafa (en) Fassara
Muhimmin darasi superstition (en) Fassara
Tarihi
External links
The Unknown Saint
hoton shiri

The Unknown Saint fim ne na wasan kwaikwayo na haɗin gwiwar ƙasa da ƙasa na 2019 wanda Alaa Eddine Aljem ya jagoranta. An zaɓe shi a matsayin fim ɗin da aka shigar na Maroko a gasar Mafi kyawun Fim na Duniya (Best International Feature Film) a 93rd Academy Awards, amma ba a zaɓe shi ba.[1]

Takaitaccen bayani

[gyara sashe | gyara masomin]

Wani dan fashi ya binne ganimarsa a saman wani tsauni da ke cikin jeji, sai bayan shekaru ya dawo ya ga ta zama wurin ibada.[2]

  1. "A film by Alaa Eddine Aljem represents Morocco in the 2021 Oscar preselection". En24 News. 2 December 2020. Archived from the original on 18 March 2023. Retrieved 2 December 2020.
  2. "Film Review: 'The Unknown Saint'". Variety. Retrieved 2 December 2020.