The Wait (2021 fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The Wait (2021 fim)
Asali
Lokacin bugawa 2021
Asalin suna The Wait da Odotus
Asalin harshe Turanci
Finnish (en) Fassara
Ƙasar asali Najeriya da Finland
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Description
Bisa Q18679418 Fassara
Direction and screenplay
Darekta Yemi Morafa (en) Fassara
Fiyin Gambo (en) Fassara
Aku Louhimies (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Inka Kallén (en) Fassara
Aku Louhimies (en) Fassara
'yan wasa
Other works
Mai rubuta kiɗa Esa-Pekka Salonen (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Najeriya
External links

Wait fim ɗin wasan kwaikwayo ne na addinin Najeriya na shekara ta 2021, wanda Yemi Morafa da Fiyin Gambo suka jagoranta. Fim din dai sun hada da Nse Ikpe Etim, Deyemi Okanlawon, Jimmy Odukoya, Ini Dinma-Okojie, Meg Otanwa, Chimezie Imo da Aisha Sanni-Shittu a cikin manyan jarumai.[1] Fim ɗin ya dogara ne akan ɗakin jira na Allah, littafi mai tushe wanda fitaccen lauya Najeriya Yewande Zeccheaus ya rubuta.[2] Fim ɗin ya fito na wasan kwaikwayo a ranar 30 ga watan Afrilu shekara ta 2021, kuma ya sami ra'ayoyi daban-daban daga masu suka.[3]

Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Tv, Bn (2021-04-02). "Watch the Trailer for "The Wait" starring Nse Ikpe-Etim, Deyemi Okanlawon & Meg Otanwa". BellaNaija (in Turanci). Retrieved 2021-05-04.
  2. "Nollywood movies coming to cinemas this April". Pulse Nigeria (in Turanci). 2021-04-01. Retrieved 2021-05-04.
  3. "Watch the teaser for 'The Wait' movie inspired by Yewande Zaccheaus' faith-based book". Pulse Nigeria (in Turanci). 2021-02-12. Retrieved 2021-05-04.