The White Rose (fim 1933)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
The White Rose (fim 1933)
Asali
Lokacin bugawa 1933
Asalin suna الوردة البيضاء
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Kingdom of Egypt (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Mohammed Karim
'yan wasa
External links

The White Rose (Larabci: الوردة البيضاء‎, fassara. Al Warda Al Baida) wani fim ne na Masar da aka shirya shi a shekara ta 1933 wanda Mohammed Karim, marubucin fim ɗin silent Zeinab ya ba da umarni.[1][2] Shi ne fim na kiɗa na biyu na Masar bayan Ounchoudat al-fouad, wanda nasararsa ta kai ga yin kiɗa a matsayin nau'in silima na Masar da aka fi so.[3][4]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Dangantakar soyayya tsakanin Ragaa, ɗiyar Ismail Pasha da Galal dake yiwa mahaifinta aiki ta kara karfi. Da Ismail ya gane sai ya kori Galal. Galal ya zama mawaki, yayin da Rajaa ke fama da mahaifiyarta mai son ta auri ɗan uwanta, Shafik.

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Mohammed Abdul Wahab
  • Dawlat Abiad
  • Samira Khooloussi
  • Suleiman Naguib
  • Zaki Rostom
  • Saeed Abubakar
  • Tawfiq Al Mardanlli

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Shafik, Viola (2007). Arab Cinema: History and Cultural Identity (in Turanci). American Univ in Cairo Press. ISBN 978-977-416-065-3.
  2. Shafik, Viola (2007-05-01). Popular Egyptian Cinema: Gender, Class, and Nation (in Turanci). American University in Cairo Press. ISBN 978-1-61797-375-8.
  3. Armbrust, Walter (1996-07-28). Mass Culture and Modernism in Egypt (in Turanci). Cambridge University Press. ISBN 978-0-521-48492-3.
  4. "AL WARDA AL-BAIDA – Fondo Fílmico del FCAT – Festival de Cine Africano de Tarifa" (in Sifaniyanci). Retrieved 2023-12-08.