Jump to content

Mohammed Karim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed Karim
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 8 Disamba 1896
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Mutuwa Kairo, 27 Mayu 1972
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a darakta da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm0439290
Mohammed Karim
Mohammed karim

Mohammed Karim (1896 – 1972) ( Larabci: محمد كريم‎ ) darektan fina-finan Masar, marubuci, kuma furodusa ne. Karim ya kawo Faten Hamama ta shahara a fim ɗin Yawm Said. Fim ɗinsa na shekarar 1946 Dunia an shigar da shi cikin bikin Fim na Cannes na 1946.[1]

Fina-finan da aka zaɓa

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Festival de Cannes: Dunia". festival-cannes.com. Retrieved 2009-01-03.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]