Dunia (1946 fim)
Appearance
| Dunia (1946 fim) | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 1946 |
| Asalin suna | دنيا |
| Asalin harshe | Larabci |
| Ƙasar asali | Misra |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| During | 106 Dakika |
| Launi |
black-and-white (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Mohammed Karim |
| Marubin wasannin kwaykwayo | Mohammed Karim |
| 'yan wasa | |
|
Raqiya Ibrahim (en) | |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Dunia fim ne na ƙasar Masar wanda akayi a 1946 wanda Mohammed Karim ya ba da umarni. An shigar da shi a cikin 1946 Cannes Film Festival.[1]
Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Dawlad Abiad
- Fatan Hamama
- Rakiya Ibrahim
- Suleiman Naguib (a matsayin Bey Naguib)
- Ahmed Salem
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Festival de Cannes: Dunia". festival-cannes.com. Archived from the original on 12 February 2012. Retrieved 3 January 2009.