Jump to content

Thibault Klidjé

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Thibault Klidjé
Rayuwa
Haihuwa Togo, 10 ga Yuli, 2001 (23 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Togo location

Thibault Klidjé (An haife shi ranar 10 ga watan Yuli 2001) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Togo wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba ga ƙungiyar Luzern ta Switzerland da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Togo.

Klidjé ya fara aikinsa tare da kulab din Togo Espoir Tsevie, da Gomido kafin ya sanya hannu tare da ajiyar kungiyar Bordeaux ta Faransa a ranar 21 ga watan Fabrairu 2020.[1]

A ranar 31 ga watan Agusta 2022, Klidjé ya rattaba hannu kan kulob din Luzern na Super League na Switzerland kan kwantiragin shekaru uku.[2] [3]

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya yi karo da tawagar kasar Togo a ranar 9 ga watan Oktoba 2021 a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya da suka tashi 1-1 da Congo. [4]

  1. "Thibault Klidje - Fiche joueur - Girondins33.com" . www.girondins33.com .
  2. "Thibault Klidje : un talent togolais aux Girondins de Bordeaux" . February 21, 2020.
  3. "Blessé, Thibault Klidjè rejoint la Suisse" . Republicoftogo.com (in French). 31 August 2022. Retrieved 28 September 2022.
  4. "Togo - Kongo 1-1 (0-1). 3. kolejka el. MŚ - Afryka" . 9 October 2021. Retrieved 9 October 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Thibault Klidjé at Soccerway
  • Thibault Klidjé at FootballDatabase.eu
  • Thibault Klidjé – French league stats at Ligue 1 – also available in French