Third Avenue (film)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Third Avenue (film)
Asali
Lokacin bugawa 2019
Asalin suna Third Avenue
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Tope Alake (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Bami Gregs (en) Fassara

Third Avenue fim din barkwanci ne na Najeriya wanda ya ƙunshi abokan gida uku waɗanda ke da mabanbantan kalubale da matsaloli. Bami Gregs da Esse Akwawa ne suka shirya, fim ɗin kuma Tope Alake ne ya bada umarnin shirin. Third Avenue jerin wasan kwaikwayo ne mai dogon zango da aka fitar, yana da kashi-(episodes) 12 a ranar 1 ga watan Fabrairu 2021.[1]

Ƴan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

Sharhi[gyara sashe | gyara masomin]

Tboy bai da tabbas game da dangantakar da yake da wasu budurwarsa guda biyu, Leo da kyar yake jurewa a matsayin gigolo, kuma mace ɗaya tilo a gida, Kimberly duk da kasancewarta mace mai kulawa yana da wuyar samun soyayya ta gaskiya. Duk da ƙalubalen da suke fuskanta, su ukun suna zaune lafiya.[4]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "From writing to producing, Bamen Gregs navigates moviedom with 'Third Avenue'". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 29 January 2022. Archived from the original on 20 July 2022. Retrieved 20 July 2022.
  2. "Final Bus Stop At The Third Avenue". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 14 April 2022. Archived from the original on 20 July 2022. Retrieved 20 July 2022.
  3. Mix, Pulse (7 April 2022). "Final bus stop at the Third Avenue". Pulse Nigeria. Retrieved 20 July 2022.
  4. Mix, Pulse (12 January 2022). "Third Avenue season 1, the sure destination for comedy fans". Pulse Nigeria. Retrieved 20 July 2022.