Tijjani Reijnders

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tijjani Reijnders
Rayuwa
Haihuwa Zwolle (en) Fassara, 29 ga Yuli, 1998 (25 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Martin Reynders
Ahali Eliano Reijnders (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  AZ Alkmaar (en) Fassara-
  A.C. Milan-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.85 m

Tijjani Reijnders (an haife shi a ranar 19 ga watan Yulin shekara ta alif dari tara da casain da tara 1998),ya kuma kasan ce shi ne ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Holland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na AZ Alkmaar .[1]

Rayuwar mutum[gyara sashe | gyara masomin]

Reijnders dan Martin Reynders ne, kuma dan uwan Eliano Reijnders wanda suma kwararrun 'yan wasan kwallon kafa ne.[2] Reijnders dan asalin Indonesiya ne ta wurin mahaifiyarsa.[3]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Tijjani Reijnders at WorldFootball.net

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Spelerspagina van AZ - AZ". www.az.nl. Archived from the original on 2021-06-26. Retrieved 2021-06-26.
  2. "Reijnders in voetspoor vader". www.peperbus.nl. Archived from the original on 2022-02-13. Retrieved 2021-06-26.
  3. "Kakak Beradik Keturunan Indonesia yang Berkarier di Eropa". 27 October 2019.