Jump to content

Tijjani Yahaya Kaura

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tijjani Yahaya Kaura
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2015 - ga Yuni, 2019
Sahabi Alhaji Yaú - Sahabi Alhaji Yaú
District: Zamfara North
Rayuwa
Haihuwa Kaura-Namoda, 1959 (64/65 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Tijjani Yahaya Kaura Ya kasance Dan Najeriya ne, dan siyasa wanda ya taɓa zama ƙaramin ministan Harkokin Waje na Najeriya da kuma Sakataren Gwamnati na Jahar Zamfaran, Najeriya. A yanzu shi ne Sanata mai wakiltar yankin Zamfara ta arewa a majalisar Tarayyar Najeriya. An zabe shi senata a shekarar 2015 sannan kuma aka sake zaɓen sa a karo na biyu a ranar 23 ga watan February, lokacin babban zaɓen shekara ta 2019 a Najeriya ƙarƙashin jam'iya mai mulki All Progressives Congress (APC). Shi ne ke riƙe da chairman senate committee on federal character and intergovernmental affairs.[1][2][3][4]

Farkon Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Najeriya, a (arewacin) Zamfarar Najeriya a ranar 3 ga watan Fabrairu, shekara ta alif dari tara da hamsin da tara 1959. Shi haifaffan karamar hukumar Kauran-Namoda ne da ke a jahar ta Zamfara[5].

Tijjani Yahaya Kaura kwararren dan siyasa ne a Najeriya wanda a halin yanzu sanata ne me wakiltan arewacin Zamfara kuma ya riqe matsayin SSG a baya[5].

  1. "APC wins Senate, Reps seats in Zamfara". www.pulse.ng (in Turanci). 2019-02-26.
  2. africaprimenewsblog, Author (2017-03-24). "It's Time To Reboot Nigeria-Senator Kaura". Africa Prime News (in Turanci).
  3. "APC wins Senate majority with 63 Senators, PDP behind with 37". www.pulse.ng (in Turanci). 2019-03-12.
  4. Simire, Michael (2018-01-19). "NEITI's interventions saved extractive sector from collapse, says senator". EnviroNews Nigeria - (in Turanci).
  5. 5.0 5.1 https://blerf.org/index.php/biography/kaura-senator-tijjani-yahaya/