Jump to content

Kaura Namoda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kaura Namoda

Wuri
Map
 12°36′00″N 6°35′23″E / 12.6°N 6.5897°E / 12.6; 6.5897
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Zamfara
Yawan mutane
Faɗi 285,363 (2006)
• Yawan mutane 328.76 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 868 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Kaura Namoda local government (en) Fassara
Gangar majalisa Kaura Namoda legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
post ofis Kauran namoda

Kaura Namoda ƙaramar hukuma ce a jihar Zamfara, da ke Najeriya. Hedikwatar ta tana cikin garin Kaura-Namoda, gidan Federal Polytechnic, Kaura-Namoda.[1] Yana da yanki na 869 km 2 da yawan jama'a 281,367 a ƙidayar shekarar 2006.

Asalin Tarihi.

[gyara sashe | gyara masomin]

Muhammadu Namoda wanda ya kasance sarkin gidan Alibawa mai mulkin Zurmi kuma hazikin soja na ƙarni na 18 ya kafa Kaura Namoda a cikin shekarar 1807[2].

Lambar akwatin gidan waya.

[gyara sashe | gyara masomin]

Lambar gidan waya ta unguwa ita ce 882.[3]

Tashar tana aiki da ita a ƙarshen layin reshe na layin yamma na layin dogo na ƙasa. A shekarar 2014, an ba da shawarar a gyara wannan layin kuma a fadada shi zuwa Yamai a Nijar.[4][5]

  1. Welcome". Federal Polytechnic, Kaura Namoda. Retrieved 2010-03-21.
  2. John O. Hunwick, Razaq Abubakre (1995). Arabic Literature of Africa: The writings of Central Sudanic Africa. Vol. 2.
  3. Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
  4. "Kaura Namoda, Zamfara, NG Climate Zone, Monthly Averages, Historical Weather Data". tcktcktck.org. Retrieved 2023-09-01.
  5. Kaura Namoda Climate, Weather By Month, Average Temperature (Nigeria) - Weather Spark". weatherspark.com. Retrieved 2023-09-01.