Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Tina Iheagwam (An haifeta ranar 3 ga watan Afrilu, 1968) yar wasan Najeriya ce mai ritaya wacce ta fafata a tseren mita 100 .