Tito (fim na 2004)
Appearance
Tito (fim na 2004) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2004 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | action film (en) |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | faaek hassan (en) |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa | faaek hassan (en) |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Hesham Nazih |
External links | |
Specialized websites
|
Tito ( Larabci: تيتو ) wani fim ne na ƙasar Masar wanda aka yi a shekarar 2004. Taurarin shirin sun haɗa da Ahmed El Sakka, Hanan Tork, Amr Waked, Ashraf Dwedar, da Khaled Saleh . Tarek Al Eryan ne ya ba da Umarni shirin. Fim ɗin yana magana ne game da wani mai laifi wanda tun yana ƙarami, bai sami kowa ko wani abu da zai taimake shi ko ɗora shi akan hanya ba, hakan ne silar mai da shi mugu, amma mai kirki, mai laifi.
Yan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Ahmed El Sakka - Tito
- Hanan Tork - Nour
- Amr Waked - Faris
- Khaled Saleh - Refaat El Sokkary
- Ashraf Meselhy