Tolulope Akande-Sadipe
Appearance
11 ga Yuni, 2019 - District: Oluyole | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 29 ga Maris, 1966 (59 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
American University (mul) Southeastern University (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||
Tolulope Akande-Sadipe ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Oyo, Najeriya. An haife ta ne a ranar 29 ga watan Maris na shekarar 1966. Tana wakiltar mazabar tarayya ta Oluyole a majalisar wakilai . Ita ce shugabar kwamitin Majalisar kan Al'adu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.