Tommaso Martinelli
Appearance
Tommaso Martinelli | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Bagno a Ripoli (en) , 6 ga Janairu, 2006 (18 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Italiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Tommaso Martinelli, (an haife shi ranar 6 ga watan Janairu, 2006) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na kungiyar kwallon kafar Fiorentina.[1][2] A ranar 11 ga Oktoba 2023, jaridar Turanci The Guardian[3] ta nada shi a matsayin ɗaya daga cikin ƴan wasa mafi nagarta da aka haifa a 2006 a duk duniya.[4]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.