Jump to content

Tonga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tonga
Flag of Tonga (en) Coat of arms of Tonga (en)
Flag of Tonga (en) Fassara Coat of arms of Tonga (en) Fassara

Take Ko e fasi 'o e tu'i 'o e 'Otu Tonga (en) Fassara

Kirari «Ko e ʻOtua mo Tonga ko hoku tofiʻa»
«God and Tonga are my Inheritance»
«Бог и Тонга са моето наследство»
Wuri
Map
 20°35′16″S 174°48′37″W / 20.58778°S 174.81028°W / -20.58778; -174.81028

Babban birni Nuku'alofa (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 108,020 (2017)
• Yawan mutane 144.31 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Tongan (en) Fassara
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Polynesia (en) Fassara
Yawan fili 748.506563 km²
Wuri mafi tsayi Kao (en) Fassara (1,030 m)
Wuri mafi ƙasa Pacific Ocean (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi British Tonga (en) Fassara
Ƙirƙira 1970Ƴantacciyar ƙasa
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Legislative Assembly of Tonga (en) Fassara
• Monarch of Tonga (en) Fassara Tupou VI of Tonga (en) Fassara (18 ga Maris, 2012)
• Prime Minister of Tonga (en) Fassara Pohiva Tuʻiʻonetoa (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 469,228,124 $ (2021)
Kuɗi Tongan paʻanga (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .to (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +676
Lambar taimakon gaggawa 911 (en) Fassara, 922 (en) Fassara, 933 (en) Fassara, 999 (en) Fassara, 927 (en) Fassara da 928 (en) Fassara
Lambar ƙasa TO
Wasu abun

Yanar gizo mic.gov.to
Tutar Tonga.

Tonga ko Daular Tonga (da Turanci Kingdom of Tonga, da harshen Tonga Pule'anga Fakatu'i 'o Tonga) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tonga Nukuʻalofa ne. Tonga tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 747. Tonga tana da yawan jama'a 100,651, bisa ga jimilla a shekarar 2016. Akwai tsibirai dari ɗata da saba'in a cikin ƙasar Tonga. Tonga ta samu yancin kanta a shekara ta 1970.

Daga shekara ta 2012, sarkin ƙasar Tonga Tupou ta Shida ne. Firaministan ƙasar Tonga Pohiva Tuʻiʻonetoa ne daga shekara ta 2019.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]