Topline Schools

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Topline Schools
Bayanai
Iri makaranta
Ƙasa Najeriya
Tarihi
Ƙirƙira 2007
toplineschools.com…

Makarantun Topline makaranta ce mai zaman kanta ta haɗin kai da makarantar allo, kuma ta kwana, da je-ka-ka-dawo wacce ke aiki tun a Satumban shekarar 2007. Makarantar tana a unguwar Elelenwo dake garin Fatakwal, jihar Ribas, Najeriya. Makarantar na bayar da ɗakin kwana ga yaran da ke zaune a ciki da waɗanda ke wajen jiha ko ƙaramar hukuma. Tana da abin koyar da renon yara matakin farko-(Nursery), da firamare da ma Sakandare.[1]

Mambobin kwamitin gudanarwa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Shugaban: Cif (Hon.) Edwin E. Osuegbu[2], FCA, FCTI
  • Memba: HRH Eze GB Wodi (JP)
  • Memba: Dr (Mrs) Abigail Afiesimama
  • Memba: Engr. Godpower Wakama, FNSE
  • Memba: Cif (Mrs) Adline Boma Osuegbu

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "About Topline Schools". Topline Schools. Archived from the original on 21 July 2015. Retrieved 17 July 2015.
  2. "Partners". Segofsenergy.com. Archived from the original on 21 July 2015. Retrieved 17 July 2015.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]