Touria Oulehri
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 5 ga Yuni, 1962 (63 shekaru) |
| ƙasa | Moroko |
| Karatu | |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | Marubuci |
Touria Oulehri marubuciyar Morocco ce. Ita malama ce a École Normale Supérieure a Meknès.Ta buga labarai kan batun sukar adabi da kuma a kan mawallafin Moroko da mawallafin Faransanci na ƙarni na goma sha shida 16.
Littattafai
[gyara sashe | gyara masomin]- Aime-moi et je te tue (Bugu na Virgule, shekara2019)
- La Repudiee shekara (2001)
- La Chambre shekara (2004)
- Les Conspirateurs sont parmi nous shekara (2009)