Traces in the Sand
Appearance
Traces in the Sand | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1954 |
Asalin suna | آثار في الرمال |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 110 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Gamal Madkoor (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Youssef El Sebai (en) |
'yan wasa | |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Mohamed Hassan Al-Shugaa (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Athar Fi al-Rimal ( Larabci: أثار في الرمال , Traces in the Sand ) wani fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Masar na shekara ta 1954, wanda Gamal Madkoor ya bada Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Imad Hamdi da Faten Hamama.
Faten Hamama yana wasa da Ragia, wata mata da ta taimaka wa Ibrahim (Imad Hamdi) don tunawa da shi tare da ba da labarin rasuwar ƴar uwarsa.