Jump to content

Tsaigumi UAV

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Tsaigumi UAV

Tsaigumi UAV dai wani jirgin leƙen asiri ne da sojin saman kasar najeriya ta haɗa shi. shugaba Muhammadu Buhari shi ya ja gaba wajen ƙirƙirar wannan jirgi.

Suna da gabatarwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An sanya wa wannan jirgi suna ne da harshen hausa wanda yake nufin leƙen asiri. An gabatar da wannan jirgi ne a shekarar 2018