Tsaone Macheng
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Botswana, 24 Nuwamba, 1989 (36 shekaru) |
| ƙasa | Botswana |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Harshen Tswana |
| Sana'a | |
| Sana'a | Mai gasan kyau |
| Tsayi | 1.7 m |

Tsaone Macheng (an Haife ta a ranar 24 ga watan Nuwamba, 1989) wacce take da kambun kyau ta Motswana wacce ta samu sarautar Miss Universe Botswana 2013, ta wakilci Botswana a gasar Miss Universe 2013.
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]Tsaone wacce a halin yanzu ke zaune a Port Elizabeth, Afirka ta Kudu inda ta karanta Fine Arts a Jami'ar Nelson Mandela Metropolitan University a Afirka ta Kudu. [1]
Miss Universe Botswana 2013
[gyara sashe | gyara masomin]Tsaone Macheng ta zama wacce ta lashe gasar Miss Universe Botswana bayan ta lashe gasar da aka gudanar a cibiyar taron ƙasa da ƙasa ta Gaborone a ranar 7 ga watan Satumba. An bayyana Benah Sekgabo a matsayin wacce ta zo na farko yayin da Boitumelo Kanedi ta zo ta biyu. Tsaone ta wakilci Botswana a gasar Miss Universe 2013 a Moscow, Rasha a ranar 9 ga watan Nuwamba, 2013.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ ((http://www.dailynews.gov.bw/news-details.php?nid=5544 Archived 2016-03-04 at the Wayback Machine))