Tshepo Ngwane
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Ermelo (en) |
| ƙasa | Afirka ta kudu |
| Mutuwa |
Soweto (en) |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
| IMDb | nm3472639 |
Tshepo Ngwane (21 Yuli 1976 - 27 Oktoba 2015) ɗan wasan Afirka ta Kudu ne wanda ya shahara saboda rawar da ya taka a matsayin Thiza a cikin jerin wasan kwaikwayo na gidan talabijin na Afirka ta Kudu Yizo Yizo.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Tshepo Ngwane | TVSA". tvsa.co.za. Retrieved 2015-11-01.