Tsibiran Andaman da Nicobar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tsibiran Andaman da Nicobar
अंडमान और निकोबार द्वीप (hi)
அந்தமான் (ta)


Wuri
Map
 11°41′N 92°46′E / 11.68°N 92.77°E / 11.68; 92.77
ƘasaIndiya

Babban birni Port Blair (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 356,152 (2005)
• Yawan mutane 43.18 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Harshen Hindu
Tamil (en) Fassara
Nicobarese (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na South India (en) Fassara
Yawan fili 8,249 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1 Nuwamba, 1956
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 IN-AN
Wasu abun

Yanar gizo andaman.gov.in
Taswirar tsibiran Andaman da Nicobar.
hoton tsibirin andaman

Tsibiran Andaman da Nicobar yanki ne, da ke a ƙasar Indiya, tsakanin tekun Bengal da tekun Andaman. Yana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 8,249 da yawan jama’a 380,520 (in ji ƙidayar shekarar 2012). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin yanki da birnin mafi girman yanki Port Blair ne. Devendra Kumar Joshi shi ne laftanan-gwamnan yankin.