Tsibirin Melanesia
Appearance
| Tsibirin Melanesia | |
|---|---|
| Labarin ƙasa | |
| Kasa | Sabuwar Gini Papuwa da Tsibiran Solomon |
Tsibirin Melanesia yanki ne na Melanesia a cikin Oceania.
Tana gabas da tsibirin New Guinea,daga Bismarck Archipelago zuwa New Caledonia.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Steadman, 2006. Extinction & biogeography of tropical Pacific birds