Harshen Tula
Appearance
(an turo daga Tula language)
| Harshen Tula | |
|---|---|
'Yan asalin magana | 30,000 |
| |
| Baƙaƙen boko | |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-3 |
tul |
| Glottolog |
tula1252[1] |
Tula (kuma Kotule ko Kitule [2] ) ɗaya ne daga cikin harsunan Savanna na jihar Gombe,arewa maso gabashin Najeriya.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Tula". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ Blench, Roger. 2020. The phonology and noun morphology of Yi Kɪtʊlɛ: an Adamawa language of East-Central Nigeria.