Tumburkai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tumburkai gari ne da ke a ƙarƙashin karamar hukumar dandume a jihar katsina. Tumburkai dai shine gari na biyu a yawan mutane bayan Dandume, da Mahuta.[ana buƙatar hujja]

Mafi yawancin mutanen garin manoma ne.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]