Tyler james
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 31 ga Maris, 1982 (44 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Sana'a | |
| Sana'a | mawaƙi |
| Artistic movement |
soul (en) |
| Kayan kida |
piano (en) murya |
| Jadawalin Kiɗa |
Nettwerk (en) |
| IMDb | nm1836502 |
|
|
|


Tyler James Williams an haifeshi 9 ga watan oktoba 1992 ya kasance dan wasan kwaikwayo, Mawaki a kasar amurka. Ya fara harkar fim tun lokacin quruciyarsa a inda yafito Fina finai daban daban kamar su Saturday Night Live, Little Bill dakuma Sesame Street[1] Tyler Williams ya fito a matsayin Chris Rock a cikin fim din UPN/CW sitcom Everybody Hates Chris a shekarar 2005 zuwa 2009. Daga bisani yaksance a matsayin Mai rubut waka Cyrus debarge a tashar nishadi ta Disney Channel a fim din Let It Shine2012 dakuma Noah a tshar darama ta AMC The Walking Dead (2014-2015)[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Tyler James Williams: From Child Actor to Hollywood Hunk + Nina Parker on 'Tamron Hall' | WATCH". EURweb. February 17, 2022. Retrieved July 12, 2022
- ↑ Thomas, Carly (March 24, 2023). "Tyler James Williams Says 'Everybody Hates Chris' Producer Told Him He Would "Probably Never Work Again"". The Hollywood Reporter. Retrieved April 19, 2023