Udi-Nsukka Plateau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Udi-Nsukka Plateau
Bayanai
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Ƙasa Najeriya

Udi-Nsukka Plateau kusan tsaunuka ne da ke kusa da kudu maso tsakiyar Najeriya. An gano kwal-(gawayi) a can a cikin 1909. Mutanen Udi-Nsukka mutane ne na ƙabilar Igbo.

Dubi kuma[gyara sashe | gyara masomin]