Ugochukwu
Appearance
Ugochukwu | |
---|---|
sunan gida | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | Ugochukwu |
Tsarin rubutu | Baƙaƙen boko |
Ugochukwu sunan Inyamurai ne. Fassarar ta ta zahiri ita ce “Mikiya ta Allah”, wadda ake fassara ta da “Kambin Allah” ko kuma “Tsarki na Ubangiji”- tun da rawanin sarakunan Inyamurai na gargajiya na yin ado da gashin wutsiyar mikiya.[1]
Maza masu wannan sunan
[gyara sashe | gyara masomin]- Ugochukwu Amadi (an haife shi a shekara ta 1997), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Amirka
- Ugochukwu Ihemelu (an haife shi a shekara ta 1983) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Amirka haifaffen Najeriya
- Ugochukwu Monye (an haife shi a shekara ta 1983), ɗan wasan rugby na ƙasar Ingila
- Ugochukwu Okoye (an haife shi a shekara ta 1981), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Najeriya
- Emmanuel Ugochukwu Ezenwa Panther (an haife shi a shekara ta 1984), wanda aka fi sani da Manny Panther, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Scotland.
- Michael Ugochukwu Stevens, wanda aka fi sani da Ruggedman, mawakin Najeriya
- Ugochukwu Ukah (an haife shi a shekara ta 1984 a Parma), ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Italiya-Nigeria
Mata masu wannan suna
[gyara sashe | gyara masomin]- Ugochukwu Oha (an haife shi a shekara ta 1982), ‘yar wasan ƙwallon kwando na Najeriya
Mutane masu wannan sunan iyali
[gyara sashe | gyara masomin]- John Ugochukwu (an haife shi a shekara ta 1988) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya
- Lesley Ugochukwu (an haife shi a shekara ta 2004), ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Faransa
- Magalan Ugochukwu (an haife shi a shekara ta 1990), ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Najeriya
- Mathias Ugochukwu (1926–1990), fitaccen ɗan kasuwan Najeriya[2]
- Onyema Ugochukwu (an haife shi a shekara ta 1944),masanin tattalin arzikin Najeriya kuma ɗan siyasa
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Igbo names beginning with 'U'
- ↑ Tom G. Forrest, The advance of African capital: the growth of Nigerian private enterprise, International African Institute, Edinburgh University Press, 1994