John Ogu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
John Ogu a shekara ta 2015.

John Ogu (an haife shi a shekara ta 1988 a Lagos) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2013.