Ugonna Ozurigbo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ugonna Ozurigbo
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

23 ga Afirilu, 2022 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2019 - 23 ga Afirilu, 2022
District: Isu/Njaba/Nkwerre/Nwangele
Rayuwa
Haihuwa Nwangele, 26 Nuwamba, 1977 (46 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Abia State University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ugonna Ozurigbo (an haife shi 26 ga watan Nuwamba, 1976) ɗan siyasan Najeriya ne.[1] Ya kasance mataimakin kakakin majalisa ta 8 na majalisar dokokin jihar Imo tun daga watan Yulin 2015.[2][3][4]

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 11 ga watan Afrilu, 2015, jama'arsa suka sake saɓe shi a wani wa'adi na biyu a majalisar dokokin jihar Imo. A majalisa ta 7, shi ne shugaban bulala. Ya shugabanci, tare kuma ya kasance memba na kwamitoci da yawa. A majalisa ta 8 an zabe shi mataimakin shugaban majalisar.

A ranar 10 ga watan Yuli, 2018, Ozuruigbo ya yi ƙaurin suna wajen yunkurin tsige mataimakin gwamna Eze Madumere. Babbar kotun Owerri ta soke tsigewar da gwamna Rochas Okorocha ya yi da ‘yan majalisar dokokin jihar Imo. A zaben 2019, an zabi Ozurigbo a matsayin dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Isu/Njaba/Nkwerre/Nwangele.[5][6][7] Wakili, Ozurigbo shine shugaban kwamitin majalisar wakilai akan shari'a.[8]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "If my child isn't good at maths, I'd call for DNA test – Imo Rep, Ozurigbo". Punch Newspapers (in Turanci). 2021-04-25. Retrieved 2022-02-21.
  2. Ugwuanyi, Sylvester. "Hold Onu accountable, he was made Minister to help you – Okorocha tells Ebonyi APC – Daily Post Nigeria". Dailypost.ng. Retrieved December 15, 2016.
  3. "Gov. Okorocha inaugurates 8th Imo House of Assembly | News24 Nigeria". News24.com.ng. June 11, 2015. Archived from the original on December 20, 2016. Retrieved December 15, 2016.
  4. "Imo Assembly Deputy Speaker Resigns Day After Speaker Ran Away With Mace". Sahara Reporters. May 16, 2019. Retrieved November 1, 2019.
  5. "House Of Assembly Receives Bill To Amend Autonomous Community Law". Nigerian Beacon. Retrieved December 15, 2016.
  6. "Deputy Speaker Hands Over House To Constituent". Nigerian Voice.
  7. "Group faults Imo Rep's inauguration, insists on PDP's candidate". Punch Newspapers. June 15, 2019.
  8. "Chairman of the House of Representatives Committee on Justice Archives". Premium Times Nigeria.