Jump to content

Ulisses Garcia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ulisses Garcia
Rayuwa
Cikakken suna Ulisses Alexandre Garcia Lopes
Haihuwa Almada (en) Fassara, 11 ga Janairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Switzerland
Portugal
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  1. FC Nürnberg (en) Fassara-
  Switzerland national under-19 association football team (en) Fassara2014-201430
  Grasshopper Club Zürich (en) Fassara2014-201520
  SV Werder Bremen (en) Fassara2015-
  Switzerland national under-21 football team (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Lamban wasa 20
Nauyi 78 kg
Tsayi 185 cm
Ulisses Garcia
Ulisses Garcia a bakin aiki

Ulisses Alexandre Garcia Lopes (an haife shi 11 ga Janairu 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na hagu don ƙungiyar Young Boys Swiss Super League. An haife shi a Portugal, yana wakiltar tawagar ƙasar Switzerland.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.