Ulunma Jerome

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ulunma Jerome
Rayuwa
Haihuwa Mbieri, 11 ga Afirilu, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2006-
Rivers Angels F.C. (en) Fassara2007-2009
  Piteå IF (en) Fassara2010-2011190
Piteå IF (en) Fassara2010-
Rivers Angels F.C. (en) Fassara2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 21
Nauyi 65 kg
Tsayi 1.6 m

Ulunma Jerome (an haifeta ranar 11 ga watan Afrilu, 1988) a Nijeriya. Ta kasance mai tsaron gida ce, wadda ke taka leda a Piteå na Sweden Damallsvenskan. Jerome ta kuma buga wasanni da yawa a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya.[1] Ta farko ta kasance a Damallsvenskan a kan 13 Afrilu 2011 da Linköping.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Falcons Dismiss Banyana". Vanguard. 4 November 2010. Retrieved 13 April 2011.

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]