Umar ɗan Harith

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Umar ɗan Harith
Rayuwa
Mutuwa 705 (Gregorian)
Sana'a

Umar ko Amr ɗan Harith ya kasance daya daga cikin sahabban Annabi Muhammad S.A.W kuma ya zama wazirin gwamnan a Kufa a Daular Umaydiyya karkashin Ziyad dan Kabihi

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]