Ummi Karama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ummi Karama

Jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud ta Hausa, ta Dade tana fim , Daukakarta ta soma ne a sadda ta bayyana a Shirin fim din labarina Mai dogon zango, ta fito a fim din a asalin sunan ta.fim din shi ya haskaka ta a duniya , An zabe ta a matsayin gwarzuwar jaruma a shekarar 2022.

Takaitaccen Tarihin ta[gyara sashe | gyara masomin]

[1]Ummi karama kyakkyawar budurwa ce a masana'antar fim ta Hausa Haifaffiyar jihar Kano , a yanzun haka jarumar tana da shekaru 27 a duniya Bata taba aure ba,an haife ta a watan afirilu shekarar 19976 a jihar Kano ,ta fito a fim din sanda Mai dogon zango, Amma anfi sanin ta da fim din labarina.tayi karatun firamare da sakandiri a garin Kano,daga Nan ta fada masana'antar fim ,tayi fina finai zasu Kai Sha biyar a Masana'antar, Amma labarina shine ya haskaka ta.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-25. Retrieved 2023-07-25.
  2. https://naijaguards.com.ng/ummi-karama-biography-age-career-family-photos/ Archived 2023-05-22 at the Wayback Machine