Sunana Ibrahim Sani Mustapha Ni ɗan Nigeria kuma bahaushe maison yin rubuce-rubuce saboda hausawa, Nayi rubuce-rubuce da yawa a kan wannan shafin na Hausa Wikipedia,ni ɗan Kano ne. Ina da sha’awar rubuce-rubuce akan abinda ya shafi yawon buɗe ido, ilimi, kimiyya, kiwon lafiya, da saurans.
Ina bada gudunmawa ta a Hausa Wikipedia, Wikidata, Wiktionary, Wikivoyage da sauransu kuma ina fassara daga Turanci zuwa Hausa.