Jump to content

Tattaunawar user:Ibrahim Sani Mustapha

Page contents not supported in other languages.
Sabon sashe
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Latest comment: watanni da suka gabata 8 by MediaWiki message delivery in topic Feminism and Folklore 2025 - Local prize winners

Tunatarwa

[gyara masomin]

Assalamu alaikum ɗan'uwa barkanka da wannan lokaci ya kake ya kuma aikace-aikace da fatan kana lafiya ameen. Naga Kanada ƙoƙarin ƙirƙirar maƙaloli sosai kuma muna maraba da ire-iren ku Allah ya ƙara basira ameen. Naga ka ƙirƙira maƙala mai suna Lambu, wannan maƙala tanada buƙatar ka inganta sosai sannan kayi cikakken bayani yadda duk wanda ya karanta zai fahimta me ake nufi da lambu. Sai kuma ka lura nan gaba duk lokacin da zaka ƙirƙira ko fassara wata maƙala sai kayita da inganci sosai gami da sanya Manazarta da sauran abubuwan da zasu Inganta ta. S Ahmad Fulani 22:24, 18 ga Faburairu, 2022 (UTC)Reply

Barka da zuwa!

[gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Ibrahim Sani Mustapha! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 00:01, 30 Oktoba 2021 (UTC)Reply

Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification?

[gyara masomin]

Hi! Ibrahim Sani Mustapha

The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.

The Universal Code of Conduct (UCoC) provides a baseline of acceptable behavior for the entire movement. The revised enforcement guidelines were published 24 January 2022 as a proposed way to apply the policy across the movement.

Please vote here

Regards, Zuz (WMF) (talk) 10:23, 15 ga Maris, 2022 (UTC)Reply

Hukumar Sojojin Nigeria - Akwai mukalar a Shafin Hausa Wikipediya

[gyara masomin]

Assalam.. da fatan ka tashi lafiya. Wannan mukala Hukumar Sojojin Nigeria da ka kirkira akwai ta tun tuni a shafin Hausa Wikipedia da suna Rundunonin Sojin Najeriya. Saboda haka zan goge wanda ka kirkira saboda wancan ya fi inganci. Da fatan baza ka karaya ba saboda ka'ida ce ba a barin shafin biyu iri daya.

Jumu'at Kareem. Patroller>> 05:58, 24 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Ok ina godiya Ibrahim Sani Mustapha (talk) 11:59, 24 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Godiya

[gyara masomin]

Assalamu Alaikum @Ibrahim Sani Mustapha. Na ga goyan bayanka da na ke neman Admin. Hakika na yi farin ciki, kuma hakan zai taimaka don samun wannan dama. Already na yi niyyar sanar da kai privately ta WhatsApp, sai na ankare har kayi supporting... Ina godiya. BnHamid (talk) 17:27, 28 Satumba 2024 (UTC)Reply

Babu komai BnHamid ina ganin ƙoƙarin ka sosai tun tuni naso inyi maka magana akan ka nemi Admin na dindindin saboda kokarin da kake yi wajen sanya ido akan ayyukan Wikipedia saboda nayi mamaki danaga Admin dinka yana da lokacin karewa danaga kuma ka nema sai naji dadin haka shi yasa nayi support.Allah ya bada Sa'a. Ibrahim Sani Mustapha (talk) 21:31, 28 Satumba 2024 (UTC)Reply

Gyara

[gyara masomin]

Barka da aiki @Ibrahim Sani Mustapha sannu da kokari ina mai jinjina a gareka. Bayan haka ina kara jawo hankalinka a matsayinka na kwararren edita, mukalolin daka kirkira na mata mafi yawanci suna bukatar bibiya ta hanyar gyara gender din ma'ana inda ya dace a rubuta "ita" sai ka rubuta "shi" bayan kuma mukalar ta mace ce ba ta namiji ba. Nagode, Bissalam Pharouqenr (talk) 17:20, 2 ga Maris, 2025 (UTC)Reply

Barka kadai ina godiya da tunatar warka kuma in sha Allah zan gyara na gode sosai da wannan sakon irin haka dama muke bukata idan mutum yana aikata kuskure ayi masa magana ko waye shi domin yasan ana bibiyar aikin sa
Ina godiya (Pharouqnr) Ibrahim Sani Mustapha (talk) 17:27, 2 a Maris, 2025 (UTC)

Feminism and Folklore 2025 - Local prize winners

[gyara masomin]

Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa

Dear Wikimedian,

Congratulations on your outstanding achievement in winning a local prize in the Feminism and Folklore 2025 writing competition! We truly appreciate your dedication and the valuable contribution you’ve made in documenting local folk culture and highlighting women’s representation on your local Wikipedia.

To claim your prize, please complete the prize form by July 5th, 2025. Kindly note that after this date, the form will be closed and submissions will no longer be accepted.

Please also note that all prizes will be awarded in the form of Tremendous Vouchers only.

If you have any questions or need assistance, feel free to contact us via your talk page or email. We're happy to help.

Warm regards,

FNF 2025 International Team

Stay connected  

--MediaWiki message delivery (talk) 10:20, 21 ga Yuni, 2025 (UTC)Reply

Feminism and Folklore 2025 - International prize winners

[gyara masomin]

Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa

🎉 Congratulations! 🎉

We’re absolutely thrilled to announce that you are one amongst the grand champion of the Feminism and Folklore 2025 writing competition, winning the coveted International prize! Your outstanding achievement deserves a standing ovation and endless celebration! 🌟

Your passion, dedication, and incredible effort in bringing local folk culture and the voices of women to life on Wikipedia have truly blown us away. You’ve made a remarkable impact, and we couldn’t be more grateful for your contribution.

Now, to make sure you receive your well-deserved prize (and make it extra special for you!), please fill out the preferences form before July 10, 2025. This will help us customize your prize and ensure it’s a perfect fit. 👉 Click here to fill out the form!

If you have any questions or need help with anything at all, don’t hesitate to reach out! You can contact us via the talkpage or email — we’re always here for you and happy to help.

Once again, a huge congratulations on this incredible victory! We’re so proud to celebrate you and can’t wait to hear from you soon.

✨ Best wishes and endless cheers! ✨

FNF 2025 International Team

Stay connected