Usman Mukhtar
Usman Mukhtar | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Rawalpindi (en) , 27 ga Yuli, 1985 (39 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm8357470 |
Usman Mukhtar (an haife shi 27 ga watan Yulin shekara ta 1985) babban ɗan wasan kwaikwayo ne a kasar Pakistan, kuma darektan, furodusa kuma mai daukar hoto.
Farkon rayuwar shi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Mukhtar a Rawalpindi a ranar 27 ga watan Yulin shekara 1985, yar wasan kwaikwayo Nasira, wacce ta yi fim a fina-finai 158 kuma an san ta sosai saboda rawar da ta taka a matsayin mugu, yayin da kakansa lauya ne.
Saboda iyalinsa ba su ba shi goyi bayan sha'awarsa na zama darektan fim ba, ya yi karatun aikin jarida maimakon zuwa makarantar fim.
A wani lokaci, ya kuma so ya zama ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa, amma a can ma iyalinsa sun hana shi.[1]
Mukhtar ya auri Zunaira Inam Khan a wani bikin Nikkah a watan Afrilun a shekara ta alif dubu biyu da a shirin da daya 2021. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ ""RENDEZVOUS WITH USMAN MUKHTAR"". Archived from the original on 2021-08-04. Retrieved 2024-09-24.
- ↑ "Usman Mukhtar talks about his marriage experience". Daily Times (in Turanci). 2021-09-09. Retrieved 2021-09-20.