Valter Borges
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa |
São Vicente (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Cabo Verde | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Valter Gazalanas Borges (an haife shi ranar 9 ga watan Nuwamba 1988) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Cape Verde, wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Borges ya fara aikinsa a Batuque a Cape Verde, kafin ya shafe kaka biyu a Portugal tare da kulob ɗin Santa Clara.[1]
Borges ya fara buga wasansa na farko a duniya a watan Agustan 2009, ya karbi kiran wasanni da Angola da Malta.[2] Borges ya samu fitowa a karo na uku a watan Mayun 2010, a wasan da suka tashi 0-0 da Portugal.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Valter Borges at National-Football-Teams.com
- ↑ "SELECÇÃO NACIONAL DE FUTEBOL: divulgada lista para amistosos com Malta e Angola" . Expresso das Ilhas (in Portuguese). 29 August 2009. Archived from the original on 1 August 2012. Retrieved 28 June 2010.
- ↑ "Portugal held to 0-0 draw by Cape Verde" . Published by USA Today . Associated Press. 24 May 2010. Retrieved 28 June 2010.