Jump to content

Vanja Milinković-Savić

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vanja Milinković-Savić
Rayuwa
Haihuwa Ourense (en) Fassara, 20 ga Faburairu, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Serbiya
Ƴan uwa
Mahaifi Nikola Milinković
Ahali Sergej Milinković-Savić
Karatu
Harsuna Serbian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  SPAL (en) Fassara-
Torino Football Club (en) Fassara-
  Serbia national under-17 football team (en) Fassara2013-201460
  Serbia national under-20 football team (en) Fassara2014-31
FK Vojvodina (en) Fassara2014-2015170
Manchester United F.C.2014-201500
  Serbia national under-19 football team (en) Fassara2014-
  KS Lechia Gdańsk (en) Fassara2016-
  Standard Liège (en) Fassara1 ga Yuli, 2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 32
Nauyi 92 kg
Tsayi 202 cm
Vanja Milinković-Savić
Vanja Milinković-Savić

Vanja Milinković-Savić[1] (an haife shi ranar 20 ga watan Fabrairu, 997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Serbia wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar kwallon kafar Torino[2] a Serie A na Italiya. An haife shi a Spain, yana wakiltar tawagar ƙasar Serbia. Babban yayansa Sergej yana buga wa kungiyar kwallon kafar Al Hilal wasa.[3][4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.