Jump to content

Sergej Milinković-Savić

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sergej Milinković-Savić
Rayuwa
Haihuwa Lleida (en) Fassara, 27 ga Faburairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Serbiya
Harshen uwa Serbian (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Nikola Milinković
Ahali Vanja Milinković-Savić
Karatu
Harsuna Serbian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FK Vojvodina (en) Fassara2013-2014133
  Serbia national under-19 football team (en) Fassara2013-2014144
  Serbia national under-20 football team (en) Fassara2014-2015111
  Serbia national under-21 football team (en) Fassara2014-2017123
  K.R.C. Genk (en) Fassara2014-2015245
  S.S. Lazio (en) Fassara2015-13 ga Yuli, 202326757
  Serbia national football team (en) Fassara2017-437
  Al Hilal SFC13 ga Yuli, 2023-3011
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 22
Nauyi 82 kg
Tsayi 191 cm

Sergej Milinković-Savić (Serbian Cyrillic Sergeј Milinkoviћ-Савић,  An haife shi a ranar 27 ga watan Fabrairun shekara ta 1995), wanda aka fi sani da Sergej, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Serbiya wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya na kungiyar Saudi Pro League Al Hilal da ƙungiyar ƙasar Serbiya[1] Milinković-Savić ya fara aikin sana'a a kulob din Vojvodina na Serbia kuma ya taimaka musu lashe Kofin Serbia a kakar 2013-14. Ya shiga kulob din Belgium Genk a watan Yunin 2014, inda ya buga wasanni 24 kafin ya koma kulob din Italiya Lazio shekara guda bayan haka. Ya buga wasanni sama da 300 a Lazio kuma ya lashe Coppa Italia sau ɗaya da Supercoppa Italiana sau biyu. An sanya masa suna a cikin Serie A Team of the Year a kakar 2017-18 kuma ya lashe lambar yabo ta Midfielder mafi kyau a kakar 2018-19.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Sergej i Vanja: Ko je bio zvezdaš, a ko partizanovac? Ko je voleo "debelog" Ronalda, a nosio dres Raula? Otkud dva prezimena?" (in Sabiyan). mozzartsport.com. 31 December 2016. Archived from the original on 21 June 2018. Retrieved 21 June 2018.
  2. "Milinkovic-Savic, sport in the genes". fifa.com. 17 February 2015. Archived from the original on 19 February 2015. Retrieved 2 July 2015.