Vienna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wurin zaman majalisar birnin Vienna.

Vienna (lafazi : /fiyena/) birni ne, da ke a ƙasar Austriya. Ita ce babban birnin kasar Austriya. Vienna tana da yawan jama'a 2,600,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Vienna a karni na ɗaya kafin haifuwan annabi Issa.