Jump to content

Vincent Obasi Usulor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vincent Obasi Usulor
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 - Julius Ucha
District: Ebonyi Central
Rayuwa
Haihuwa Jihar Ebonyi, 15 ga Yuli, 1948
ƙasa Najeriya
Mutuwa 20 ga Yuni, 2006
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

An zabi Vincent Obasi Usulor a zaɓi matsayin Sanata na mazabar Ebonyi ta Tsakiya ta jihar Ebonyi, Najeriya a farkon Jamhuriya ta Hudu ta Najeriya, yana kan takarar jam'iyyar PDP. Ya hau mulki a ranar 29 ga watan Mayu 1999.[1]

Bayan ya hau kujerarsa a majalisar dattijai an kuma nada shi kwamitoci kan Dokoki da Ayyuka, Masana'antu, Kimiyya & Fasaha, Harkokin 'Yan Sanda, Tsarin Kasa da Babban Birnin Tarayya (mataimakin shugaba).[2]

Duba sauran wasu abubuwan[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA LEGISLATIVE ELECTION OF 20 FEBRUARY AND 7 MARCH 1999". Psephos. Retrieved 2010-06-22.
  2. "Congressional Committees". Nigeria Congress. Archived from the original on 2009-11-18. Retrieved 2010-06-22.