Vitaliy Mykolenko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vitaliy Mykolenko
Rayuwa
Cikakken suna Віталій Сергійович Миколенко
Haihuwa Cherkasy (en) Fassara, 29 Mayu 1999 (24 shekaru)
ƙasa Ukraniya
Harshen uwa Harshan Ukraniya
Karatu
Harsuna Harshan Ukraniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Dynamo Kyiv (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.81 m

Vitaliy Mykolenko[1] Vitaliy Serhiyovych Mykolenko (Ukrainian: Виталий Серьгиович Миколенко; [2] an haife shi 29 ga Mayu 1999) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ukraine wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na hagu ga kulob din Premier League na Everton da tawagar kasar Ukraine.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Vitaliy_Mykolenko