Jump to content

Voices of the Voiceless (Congo)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Voices of the Voiceless
Bayanai
Gajeren sunaVSV
Irinonprofit organization (en) Fassara
ƘasaJamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Tarihi
Ƙirƙira1983

Muryar marassa Murya don ''Yancin ɗan adam (VSV), wanda aka fi sani da Muryar marassa murya tana ɗaya daga cikin tsofaffin kungiyoyin kare hakkin dan adam na Kongo a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo. Koda yake tana aiki galibi a Kinshasa, haɗin gwiwar ta kusa da ƙungiyoyi daga wasu larduna na Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo musamman ta hanyar Cibiyar Kula da Hakkin Dan Adam ta Kasa (RENADHOC), tana ba da damar wakiltar ta a cikin manyan biranen ƙasar. Sunada gajeren VSV .

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.