Wael Al-Aydy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wael Al-Aydy
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 12 Disamba 1971 (52 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara
Muƙami ko ƙwarewa libero (en) Fassara
Tsayi 178 cm

Wael Al-Aydy ( Larabci: وائل العايدي‎ (an haife shi a ranar 8, watan Disamba 1971) ɗan wasan ƙwallon raga ne na cikin gida na Masar, wanda ya taka leda tare da ƙungiyar ƙasa ta Masar a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2008.[1] Yana wasa a matsayin libero. Ya kasance wani bangare na kungiyar kwallon raga ta maza ta Masar a gasar kwallon raga ta maza ta FIVB ta shekarar 2010 a Italiya.[2] Ya buga wasa a ZAMALEK a shekarar 2010.

Kungiyoyi[gyara sashe | gyara masomin]

  • Current–Misra</img> El Tayran
  • halartaMisra</img> AHLY

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Wael Al-Aydy Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. "Team Roster 2010 FIVB Volleyball Men's World Championship – Egypt" . fivb.org . Retrieved 12 October 2015.