Jump to content

Wagdi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wagdi
  • Wagdi
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 wbr
Glottolog wagd1238[1]

Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta Indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 3,394,000 suna magana na yaren.[2]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Wagdi". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. UNESCO WAL https://en.wal.unesco.org › languages Wagdi in India