Wake Up Morocco

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wake Up Morocco
Asali
Lokacin bugawa 2006
Asalin suna انهض يا مغرب
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Narjiss Nejjar
External links

Wake Up Morocco fim ne da aka shirya shi a shekarar 2006 na Morocco wanda Narjiss Nejjar ta ba da umarni.[1][2][3] An nuna shi a bikin fina-finai na ƙasa a Tangier[4] da bikin fina-finai na duniya na Marrakesh.[5][6]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

A kan tsibirin da ke bakin tekun Casablanca, wani tsohon ɗan wasan kwallon kafa ya shafe kwanakinsa tare da jikarsa Alia, yana mafarkin wasan karshe da zai iya lashe idan bai kwana da mace ba. Yanzu tsohon kuma yana zaune a tsibirin ɗaya, matar ta yi mafarki da shi.[7]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Hassan Skalli (tsohon dan wasan kwallon kafa)
  • Fatim-Zahra Ibrahim (Aliya)
  • Raouia (mai duba)
  • Qassem Benhayun (Jad)
  • Fatima Harandi
  • Mourad Zaoui (adult Jad)
  • Mohammed Belfquih
  • Siham Assif
  • Hassan Gashi
  • Leila Slimani

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-29.
  2. "Africiné - Wake-Up Morocco". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-29.
  3. "Wake up Morocco (Inhad ya Maghreb)". Institut du monde arabe (in Faransanci). 2016-07-19. Retrieved 2021-11-29.
  4. "Fiche : WAKE UP MOROCCO". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-29.
  5. "WAKE-UP MOROCCO". Festival International du Film de Marrakech (in Faransanci). Retrieved 2021-11-29.
  6. Hopewell, John (2006-11-27). "'Wake up' leads local hopes". Variety (in Turanci). Retrieved 2021-11-29.
  7. Nelmes, Jill; Selbo, Jule (2015-09-29). Women Screenwriters: An International Guide (in Turanci). Springer. ISBN 978-1-137-31237-2.