Walid dan al-Mughirah
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Makkah, 530s |
| Harshen uwa | Larabci |
| Mutuwa | 622 |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Al-Mughira ibn Abd Allah |
| Abokiyar zama |
Lubaba al-Sughra (en) |
| Yara |
view
|
| Karatu | |
| Harsuna | Larabci |
| Sana'a | |
Walid ibn al-Mughirah al-Makhzumi shine shugaban Banu Makhzum na kabilar Quraysh. Iyalinsa sun ɗauki nauyin abubuwan da suka shafi yaƙi.
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Shi ne dan al-Mughīrah ibn 'Abd Allāh ibn' Umar bn Makhzūm.
'Ya'yan
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.