Walter Costa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Walter Costa
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 25 ga Maris, 1973 (50 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara da basketball coach (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Kungiyar Kwallon Kwando ta Luanda, Angola-
 
Muƙami ko ƙwarewa point guard (en) Fassara
Nauyi 82 kg
Tsayi 185 cm

Walter Bandeira da Costa (an haife shi a ranar 25 ga watan Maris ɗin 1973) mai tsaron filin kwando ne na Angola mai ritaya. Costa tsohon memba ne a ƙungiyar ƙwallon kwando ta Angola. A gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004, ƴan wasan Angola sun ƙare a matsayi na ƙarshe kuma ba su ci wasa ba.

A halin yanzu shi ne mataimakin kocin ƙungiyar ƙwallon kwando ta Angola Primeiro de Agosto.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]